Kebbi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Kebbi
Sunan barkwancin jiha: Ƙasar adalci.
Wuri
Wurin Jihar Kebbi cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harshe Hausa
Gwamna Abubakar Atiku Bagudu (APC)
An kirkiro ta 1991
Baban birnin jiha Birnin Kebbi
Iyaka 36,800km²
Mutane
1991 (ƙidayar yawan jama'a)
2005 (jimila)

2,062,226

3,630,931
ISO 3166-2 NG-KE

Jihar Kebbi jiha ce dake a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 36,800 da yawan jama’a milyan uku da dubu dari shida da talatin da dari takwas da talatin da daya (jimilar 2005). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Birnin Kebbi. Abubakar Atiku Bagudu shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Samaila Yombe Dabai. Dattijan jihar sune: Bala Naallah, Ahmed Ogembe da Yahaya Abdullahi.

Jihar Kebbi tana da iyaka da misalin jihhohi hudu sune: Sokoto, Zamfara kuma da Nijar.

Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihar Kebbi nada Kananan hukumomi guda ashirin daya (21), da masarauta hudu, sune; (Gwandu, Argungu, Yauri da Zuru), da gundumomi (35). Kananan hukumomin sune:Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara