Jump to content

Argungu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Argungu


Wuri
Map
 12°44′40″N 4°31′40″E / 12.7444°N 4.5278°E / 12.7444; 4.5278
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKebbi
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Yayin gudanar da bikin kamun kifi na Argungun na shekara ta 2021 dake jihar Kebbi
hotan wani mutum ɗauke da Kada a Argungun

Argungu karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yamman Najeriya, Ana bikin al'ada na kamun kifi a duk shekara.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.