Dandi (Nijeriya)
Appearance
(an turo daga Dandi, Nigeria)
Dandi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Kebbi | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 144,273 (2006) | |||
• Yawan mutane | 72.03 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2,003 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 862 |
Dandi karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya. tayi iyaka da Jamhuriyar Nijar. Tana da hedkwatarta a cikin garin Kamba. Ana raba iyakar Dandi ta kudu da karamar hukumar Bunza.[1]
Tana da Fadin kasa murabba'in 2,003 km2 a kidayar da akayi a shekarar 2006 Dandi tanada yawan jama'a 144,273.
Mazabun Karamar hukumar Dandi
[gyara sashe | gyara masomin]Karamar hukumar Dandi tanada Mazabu guda goma sha daya da take jagoranta.
1 BANI ZUMBU 2 BUMA 3 DOLEKAINA 4 FANA 5 MAIHAUSAWA 6 KYANGAKWAI 7GEZA[2] 8 ΚΑΜΒΑ / ΚΑΜΒΑ 9 KWAKKWABA 10 MAIGWAZA 11 SHIKO
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.