Koko/Besse

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Koko Besse karamar hukuma ce dake a jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.