Ondo (jiha)
Jump to navigation
Jump to search
Jihar Ondo Sunan barkwancin jiha: Jihar hasken rana. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harsuna | Yoruba, Ijaw, Turanci | |
Gwamna | Oluwarotimi Odunayo Akeredolu (APC) | |
An kirkiro ta | 1976 | |
Baban birnin jiha | Akure | |
Iyaka | 15,500km² | |
Mutunci 2006 (ƙidayar yawan jama'a) |
3,440,000 | |
ISO 3166-2 | NG-ON |
Jihar Ondo Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita araba’in 15,500 da yawan jama’a miliyan uku da dubu dari huɗu da arba'in (ƙidayar 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Akure. Oluwarotimi Odunayo Akeredolu, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2011 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Agboola Ajayi. Dattijan jihar su ne: Yele Omogunwa, Robert Ajayi Boroffice da Omotayo Donald.
Jihar Ondo tana da iyaka da jihohin shida: Delta, Edo, Ekiti, Kogi, Ogun kuma da Osun.
Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]
Jihar Ondo nada adadin Kananan hukumomi guda goma sha takwas (18) sune:
- Akoko ta Arewa maso Gabas (cibiyar ta a Ikare)
- Akoko ta Arewa maso Yamma (cibiyar ta a Okeagbe)
- Akoko ta Kudu maso Gabas (cibiyar ta a Isua)
- Akoko ta Kudu maso Yamma (cibiyar ta a Oka)
- Akure ta Arewa
- Akure ta Kudu
- Ese Odo
- Idanre
- Ifedore
- Ilaje
- Ile Oluji/Okeigbo
- Irele
- Odigbo
- Okitipupa
- Ondo ta Gabas
- Ondo ta Yamma
- Ose
- Owo
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |