Oluwarotimi Odunayo Akeredolu
Appearance
Oluwarotimi Odunayo Akeredolu | |||
---|---|---|---|
ga Faburairu, 2017 - 27 Disamba 2023 ← Olusegun Mimiko - Lucky Aiyedatiwa → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Oluwarotimi Odunayo Akeredolu | ||
Haihuwa | Owo, 21 ga Yuli, 1956 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Yaren Yarbawa | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Mutuwa | Hanover, 27 Disamba 2023 | ||
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (sankaran bargo Ciwon daji na prostate) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Betty Anyanwu-Akeredolu | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo Kwalejin Loyola, Ibadan | ||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Lauya da ɗan siyasa | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
All Progressives Congress Action Congress of Nigeria | ||
aketi.org |
Oluwarotimi Odunayo Akeredolu, SAN, Anfi saninsa da Rotimi Akeredolu, (21 ga watan Yuli 1956 - 27 ga watan Disamba 2023) Ɗan Najeriya ne, Dan'siyasa, kuma lauya, wanda shine Gwamnan Jihar Ondo,[1] Nigeria kuma kwarerre ne a fannin shari'a inda yasamu matsayin Senior Advocate of Nigeria (SAN), kuma yazama Shugaban ƙungiyar lauyoyin Najeriya da akafi sani da Nigerian Bar Association a shekarar 2008.[2] Akeredolu yanada daga cikin masu shugabantar wannan kamfanin 'Law Firm Olujinmi & Akeredolu,[3] wani Lauyan ya hadakai da Chief Akin Olujinmi suka kirkira, tsohon Attorney General ne kuma Ministan shari'a a Najeriya.
manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Breaking Ondo decides Inec officially declares Rotimi Akeredolu Governor elect". www.premiumtimesng.com. Retrieved 27 November 2016.
- ↑ "Nigerian Bar". www.nigerianbar.org. Archived from the original on 8 October 2011. Retrieved 27 November 2016.
- ↑ "Olujinmi Akeredolu". Retrieved 27 November 2016.