Jump to content

Betty Anyanwu-Akeredolu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Betty Anyanwu-Akeredolu (an haife ta ranar 20 ga watan Yuli, 1953) ƴar Najeriya ce mai kula da kifi wacce ta kasance uwargidan farko ta Jihar Ondo a Najeriya daga shekara ta dubu biyu da sha’bakwai 2017 zuwa shekarar dubu biyu da ishirin da uku 2023. Ita 'yar mata ce kuma mai fafutukar kare hakkin mata. Ta auri tsohon gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu . Ita ce ta kafa Kungiyar Ciwon nono ta Najeriya, kuma mai tsira daga ciwon nono.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]