Jump to content

Jihar Yammacin Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jihar Yammacin Najeriya

Wuri
Map
 7°23′47″N 3°55′00″E / 7.396388°N 3.916667°E / 7.396388; 3.916667

Babban birni Jahar Ibadan
Bayanan tarihi
Mabiyi Western Region (en) Fassara
Ƙirƙira 27 Mayu 1967
Rushewa 3 ga Faburairu, 1976
Ta biyo baya Ogun, Jahar Ondo da Jahar Oyo
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
taswira najeriya

An kafa tsohuwar Jihar Yammacin Najeriya a, shekara ta 1967 lokacin da aka raba yankin Yamma zuwa jihohin Legas da Yammacin ƙasar. Babban birninta shine Ibadan, wanda shine babban birnin tsohon yanki.

A shekara ta 1980 an raba jihar zuwa sabbin jihohi uku, Ogun, Ondo da Oyo.Yankin yanzu ya ƙunshi jihohi tara, a yankuna uku na geopolitical : Delta, Edo, Ekiti, Kwara, Lagos, Ogun, Ondo, Osun, and Oyo States .

Jihar Oyo ita ce jiha mafi girma a yankin Kudu maso Yamma . Ya mamaye fadin ƙasa 28,454km2.

Ana iya cewa Legas ita ce jiha mafi shahara da mutane sama da miliyan 20 ke zaune a cikinta.[1]

  • 18-1900s ƙasar Yarbawa
  1. "Western states in Nigeria and all about them". Nigerian Finder.

Ci gaba da karatu

[gyara sashe | gyara masomin]
  •