Edo
Jihar Edo . | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harsuna | Bini da Turanci | |
Gwamna | Godwin Obaseki | |
An kirkiro ta | 1991 | |
Baban birnin jiha | Benin City | |
Iyaka | 17,802 km² | |
Mutunci 2006 (ƙidayar yawan jama'a) |
3,233,366 | |
ISO 3166-2 | NG-ED |
Jihar Edo na samuwa a ƙasar Najeriya. Babban birnin tarayyar jahar ita ce Benin.
Jihar Edo tana da iyaka da misalin jihohi uku ne: Delta, Kogi kuma da Ondo.