Mutum-mutumin Emotan
Appearance
|
statue (en) | ||||
| Bayanai | ||||
| Farawa | 1954 | |||
| Ƙasa | Benin | |||
| Nau'in |
public art (en) | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jahar Edo | |||
Mutum- mutumin Emotan wani gunki ne mai girman mutum wanda aka yi shi don girmama Emotan, hamshakin attajirin da ya kasance yana yin ciniki a kasuwar Oba da ke daular Benin ta tsohuwar masarautar Benin a zamanin mulkin Oba Uwaifiokun da mai girma Oba Ewuare. Oba Akenzua II ne ya kaddamar da mutum-mutumin a ranar 20 ga watan Maris 1954 kuma an ajiye shi a gaban kasuwar Oba a cikin birnin Benin .
