Julius Aghahowa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Julius Aghahowa
Julius Aghahowa.jpeg
Rayuwa
Haihuwa Benin City, ga Faburairu, 12, 1982 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa forward (en) Fassara
Nauyi 73 kg
Tsayi 179 cm
Julius Aghahowa a shekara ta 2010.

Julius Aghahowa (an haife shi a shekara ta 1982 a Benin City) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo a Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasa daga shekarar 2000 zuwa shekarar 2007.