Benin City

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Benin City
RingRoad-BeninCity.jpg
birni
ƙasaNijeriya Gyara
babban birninEdo Gyara
located in the administrative territorial entityEdo Gyara
coordinate location6°19'3"N, 5°36'52"E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
Benin City.

Benin City birni ne, da ke a jihar Edo, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Edo. Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyoni ɗaya da dubu dari biyar. An gina birnin Ibadan kafin karni na sha huɗu.