Godwin Obaseki
Appearance
Godwin Obaseki | |||
---|---|---|---|
12 Nuwamba, 2016 - ← Adams Aliyu Oshiomhole | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Godwin Nogheghase Obaseki | ||
Haihuwa | Birnin Kazaure, 1 ga Yuli, 1957 (67 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Mutanen Edo | ||
Harshen uwa | Harshen Edo | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Pace University (en) Columbia University (en) Jami'ar Ibadan | ||
Harsuna |
Turanci Harshen Edo Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Godwin Nogheghase Obaseki (an haife shi a 1st ga watan Yulin Shekarar 1959, a Benin City, Nijeriya) dan'siyasa ne, kuma shine Gwamnan Jihar Edon Nigeria, maici ayanzu, yakama aiki tun a 12, ga watan November, 2016.[1][2] yakasance shine Shugaban Economic and Strategy Team ta Jihar Edo, wanda yazama tsohon gwamna Adams Oshiomole a kaddamar dash a watan Maris shekara ta 2009.[3]
Obaseki yayi karatu na gaba da digiri wato post graduate degrees a fannoni biyu wato Finance da International Business,[4] kuma shi Fellow ne na Chartered Institute of Stock Brokers, Nijeriya.[5]
Obaseki yarike Shugabancin manyan kamfanoni na firabet, kamar su Afrinvest.[6][7][8]
Anazarci.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "INEC Declares Godwin Obaseki Winner Of Edo Governorship Election • Channels Television". 29 September 2016. Retrieved 29 September 2016 – via www.channelstv.com.
- ↑ by Tony (2016-11-12). "Obaseki promises well-being of Edo people - Vanguard News". Vanguardngr.com. Retrieved 2017-07-01.
- ↑ Enogholase, Gabriel (19 March 2009). "Nigeria: Oshiomhole Inaugurates Economic Team". Retrieved 29 September 2016 – via AllAfrica.
- ↑ "Godwin Obaseki: Executive Profile & Biography - Businessweek". bloomberg.com. Retrieved 9 September 2016.
- ↑ "Dorman Long Engineering". Archived from the original on 2020-11-04. Retrieved 2019-01-08.
- ↑ "Hayford Alile Foundation". Archived from the original on 2017-01-16. Retrieved 2019-01-08.
- ↑ "Board of Directors". Archived from the original on 2020-10-20. Retrieved 2019-01-08.
- ↑ "Godwin Obaseki: Executive Profile & Biography - Businessweek".