Bayelsa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Bayelsa
Sunan barkwancin jiha: Daukakar duka ƙasashe.
Wuri
Wurin Jihar Bayelsa cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Ijo, Turanci da dai sauransu
Gwamna Henry Dickson (PDP)
An kirkiro ta 1996
Baban birnin jiha Yenagoa
Iyaka 10,773 km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

1,704,515
ISO 3166-2 NG-BY

Jihar Bayelsa na samuwa a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 10,773 da yawan jama’a miliyan ɗaya da dubu dari bakwai da huɗu da dari biyar da sha biyar (ƙidayar 2006). Babban birnin jihar, shi ne Yenagoa. Henry Dickson, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2011 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Gboribiogha John Jonah. Dattiban jihar su ne: Ben Murray Bruce, Emmanuel Paulker Izibefien da Evan Foster Ogola.

Jihar Bayelsa tana da iyaka da jihohin biyu: Delta da kuma Rivers.


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara