Mutanen Urhobo
![]() | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Najeriya | |
Harsuna | |
Urhobo (en) ![]() |
Mutanen Urhobo kabila ce a kudancin Najeriya. Su ne manyan kabilun jihar Delta. Mutanen Urhobo suna magana da yaren Urhobo.
Shahararrun mutane[gyara sashe | gyara masomin]
- Kefee, mawakin bishara a Najeriya
- Isaiah Ogedegbe, faston kuma marubuci[1]
Hanyoyin hadin waje[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Iginla, TeeMac, others eulogise TB Joshua at posthumous birthday". The Nation Newspaper. Archived from the original on 2023-06-13. Retrieved 2023-06-18.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.