Alfred Diete-Spiff
Appearance
28 Mayu 1967 - ga Yuli, 1975 - Zamani Lekwot → | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 30 ga Yuli, 1942 (83 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Alfred Diete-Spiff Shine Gwamnan soji na farko a jihar Rivers. Bayan an kirkireta daga tsohon yankin kudancin nigeria (Eastern Region Nigeria).[1]
Mulki
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi mulki daga watan Mayu shekarar 1967 zuwa watan yuli 1975. A lokacin mulkin shugaba Yakubu Gawon na mulkin soji a Nigeria. Yana daya daga cikin mamba na kungiyar soji mai iko (Supreme Military Council).47[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-02-19. Retrieved 2021-05-20.
- ↑ http://www.worldstatesmen.org/Nigeria_federal_states.htm