Timaya
Appearance
Netimi Alfred Timaya Odon (an haifeshi ranar 15 ga watan Agusta, shekarar alif 1980), wanda aka fi sani da suna Timaya, mawaƙi ne kuma marubucin waƙoƙi na Najeriya. Ya fito ne daga Odi, Jihar Bayelsa, Kudancin kasar Najeriya. An san Timaya da hada pop na ƙasar Najeriya tare da abubuwa na Dancehall, hip-hop, da soca, da kuma cakuda kiɗa na Afro-Caribbean / Dancehall. Shi ne wanda ya kafa DM (Dem Mama) Records Limited, wanda shine ma ya sanya hannu.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.