Ernest Ikoli
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1893 | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Mutuwa | 1960 | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | King's College, Lagos | ||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan jarida da ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Ƙungiyar Matasan Najeriya | ||
Ernest Ikoli ɗan siyasa ne a Najeriya. Mai kishin ƙasa kuma shaharren Dan Jarida. Shine edita na farko a jaridar (Daily Times). Shine kuma shugaban Kungiyan Matasa Ta Nigeria, (Nigerian Youth Movement). A shekarar 1942 ya wakilci jihar legas a majalisa.[1]
Farakon rayuwa da karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An Haifi Ikoli a Nembe Wanda take jihar Bayelsa A yanzu.
Yayi karatu a makarantar gomnatin jihar Rivers inda yaka rayin karatun a (King's College Lagos). Bayan gama karatun shi ya zama mai karantarwa a makarantar. Inda daga bisani ya bari ya koma aikin jarida. A yau ana tuna Ikoli a cikin manyan yan jaridun kasan nan da kuma wanda suka bata gudumawa wajen samun yancin Kai.