Edmund Daukoru
Edmund Daukoru | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Yuli, 2005 - Mayu 2007
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Nembe, 13 Oktoba 1943 (81 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Imperial College London (en) Kwalejin Gwamnati Umuahia | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Edmund Daukoru (An haifishi ranar 13 ga watan Oktoba, 1943). Ya kasance tsohon minista ne, kuma tsohon sakatare janar ne na ma'ikatar "Organization of the Petroleum Exporting Countries (OPEC) a shekarar 2006.[1]. Ya kasance Amayanabo, wato daya daga cikin sarakunan gargajiya na masarautar Nembe a shekarar 2018.
Asalinsa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Daukoru a ranar 13 ga watan Oktoban 1943, jihar Bayelsa. yayi karatunsa na Phd a Geology a makarantar Imperial College, landan. Kuma ya ksance daya daga cikin ma'aikatan kamfanin man fetur wato Shell International Petroleum Company tun shekarar 1970, ya fara aiki a matakin chief Geologist kuma yayi nasarar kasancewa Oga kwata-kwata mai kula da tuno man fetur a Najeriya.
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2003 ya zamto mai bada shawara na koli a kan harkan man fetur da "Energy", sannan a juli 2005 an sanya shi a matsayin minista na kasa kan harkan "Energy" na kasa karkashin mulkin shugaba Obasanjo.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://web.archive.org/web/20170322161635/http://nigerdeltaaffairs.org/index.php/people-and-culture/122-nembe-kingdom?showall=&start=1
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2012-02-04. Retrieved 2021-05-19.