Landan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Landan.

Landan ko London [lafazi : /lonedane/] babban birnin kasar Birtaniya ce. A cikin birnin Landan akwai mutane 9,787,426 a kidayar shekarar 2011. An gina birnin Landan a farkon karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa. Sadiq Khan, shi ne shugaban London, daga zabensa a shekarar 2016