Ben Murray Bruce

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search


An haife shi a 18 ga watan febrairu a shekarar 1956. Dan Nigeria ne kuma Dan kasuwa. Shine wanda yake da SilverBird Group. Dan jamiyar PDP ne Mai adawa.[1]

An zabe a matsayin Senata a Nigeria a watan Mayu na Shekarar 2015. Inda yake wakiltan Bayelsa Ta Kudu.

RAYUWA[gyara sashe | Gyara masomin]

an haifi Murray a jihar legas ga iyaye Mullighan da kuma Margerat. Wanda asalin Su Yan jihar Bayelsa Ne.

KARATU.[gyara sashe | Gyara masomin]

yayi makarantar Lady Of Apostles, Yaba Na legas inda yayi primari dinshi.

Sannan yayi St Gregory college inda anan yayi secandare nashi daga bisani ya tafi University of south Carolina a Amurka domin samun shaidan digirin sa a shekarar 1979.[2]

MANAZARTA[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. http://silverbirdtv.com/personality-week/8103-personality-week-ben-murray-bruce
  2. http://www.biographyhome.com/2013/03/ben-murray-bruce.html