MC Aproko
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Port Harcourt, |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Harshen Ijaw |
| Sana'a | |
| Sana'a | cali-cali |
Dan Nigeria ne kuma kwararren me magana ne a taro kuma dan wasan barkwanci ne, ya lashe gasar (Next Naija Comedy Star). Sannan shine mataimakin me baiwa gwamnan jihar Bayelsa shawara akan harkan wasanni tun daga 24 ga wata Disamba 2020.[1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeshi ne a Potakol a jihar Rivers Amma ya girma ne a Nembe a jihar Bayelsa. Dan asalin jihar Bayelsa ne shi.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://lifestyle.thecable.ng/comedy-central-gift-loveday-winner
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-05-20. Retrieved 2021-05-20.