Port Harcourt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Port Harcourt
Pitakwa.jpg
port city
farawa1912 Gyara
ƙasaNijeriya Gyara
babban birninRivers Gyara
located in the administrative territorial entityRivers Gyara
located in or next to body of waterGulf of Guinea Gyara
coordinate location4°45′0″N 7°0′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
twinned administrative bodyKansas City Gyara
sun raba iyaka daOwerri Gyara
Port-Harcourt.

Port Harcourt birni ne, da ke a jihar Rivers, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Rivers. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2005, jimilar mutane miliyoni ɗaya da dubu dari ɗaya da hamsin, amma bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyoni biyu da dubu dari huɗu.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.