Rivers

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Rivers
Sunan barkwancin jiha: Tasirin Ƙasar.
Wuri
Wurin Jihar Rivers cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Turanci, Ogba, Kalabari, Ukwuani-Aboh-Ndoni
Gwamna Ezenwo Wike (PDP)
An kirkiro ta 1967
Baban birnin jiha Port Harcourt
Iyaka 11,077km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

5,198,716
ISO 3166-2 NG-RI

Jihar Rivers na samuwa a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 11,077 da yawan jama’a milyan biyar da dubu ɗaya da tisa'in da takwas da dari bakwai da sha shida (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Port Harcourt. Ezenwo Wike shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ipalibo Banigo. Dattiban jihar su ne: Magnus Ngei Abe, Osinakachukwu Ideozu da Olaka Nwogu.

Jihar Rivers tana da iyaka da misalin jihohi shida ne: Abia, Akwa Ibom, Anambra, Bayelsa, Delta kuma da Imo.


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara