Akinima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Akinima Gari ne, da ke yankin karamar hukumar Ahoada ta Yamma Jihar Ribas, a Najeriya. Akinima shine hedkwatar Ahoda ta yamma. Akinima yana arewa maso yammacin jihar Rivers, a karkashin gundumar Ribas ta yamma cikin birninFatakwal. Akinima dai na daya daga cikin yankunan da ake fama da ambaliyar ruwa a duk shekara a jihar Rivers.