Enugu (jiha)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Enugu
Sunan barkwancin jiha: Jihar birnin kwal.
Wuri
Wurin Jihar Enugu cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Igbo da Turanci
Gwamna Ifeanyi Ugwuanyi (PDP)
An kirkiro ta 1991
Baban birnin jiha Enugu
Iyaka 7,161km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

3,267,837
ISO 3166-2 NG-EN
Enugu
Al'ummar Enugu

Jihar Enugu Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 7,161 da yawan jama’a milyan uku da dubu dari biyu da sittin da bakwai da dari takwas da talatin da bakwai (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Enugu. Ifeanyi Ugwuanyi shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Cecilia Ezeilo. Dattijan jihar su ne: Gilbert Emeka Nnaji, Ike Ekweremadu da Utazi Godfrey Chukwuka.

Enugu

.

Jihar Enugu tana da iyaka da misalin jihohi shida ne: Abia, Anambra, Benue, Ebonyi, Imo kuma da Jihar Kogi.

filin jirgin sama na Enugu

.

Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihar Enugu nada adadin Kananan hukumomi guda goma sha bakwai (17).[1] sune:Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara

  1. Nigerian National Bureau of Statistics Archived 1 Mayu 2010 at the Wayback Machine