Enugu ta Gabas
Enugu ta Gabas | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | Jihar Enugu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 383 km² | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Enugu East local government (en) | ||||
Gangar majalisa | Enugu East legislative council (en) |
Enugu ta Gabas karamar hukuma ce dake a Jihar Enugu kudu maso Gabashin Nijeriya. Hedikwatan karamar hukumar na nan a Nkwo Nike.[1]
Tana da fadin kilomita sq 383 km2 kuma kimanin mutum 279,089 ke zaune a karamar hikumar bisa ga ƙidayar shekara ta 2006.
Lambobin ta na tura saƙonni sume 400.[2]
Gwamnati
[gyara sashe | gyara masomin]Ƙaramar hukumar Enugu na daya daga cikin ƙananan hukumomi jihar Enugu wacce ke da alhakin gudanar da tsari a yankunan karkara da Ƙauyuka dake ƙarkashinta kuma tana ƙarƙashin mazaɓar senatoci na yammacin Enugu. Wannan Ƙaramar hukumar na gudanarwa ne ƙarƙashin kulawar gwamnati jihar don samar da cigaba da yankunan dake ƙarkashin su.
Rabe-raben yankuna
[gyara sashe | gyara masomin]Enugu ta Gabas na ɗaya daga cikin ƙananan hukumomi 17 dake Jihar Enugu, kuma tana ɗaya daga cikin ƙananan hukumomi uku da suka samar da Birnin Enugu; tare da Enugu ta Arewa da Enugu ta Kudu Tana da yankuna uku dake ƙarƙashin mulki ta; Nike-Uno, Ugwogo da Mbuli NjodoIts wanda sauran birane da Ƙauyuka ke gudana ƙarƙashin kulawar su.
s/n | Nike-Uno | Ugwogo | Mbuli Njodolts |
---|---|---|---|
1. | Agbogazi | Adaeze | |
2. | Ako | Amankpa | |
3. | Akpoga | Farm Settlements | |
4. | Alulu | Obinagu | |
5. | Amoji | Ogbodogo | |
6. | Amokpo | Okpuhu | |
7. | Azama | Ugwunkwo | |
8. | Edem | Umunagbo | |
9. | Effomwe | Umunnameze | |
10. | Emene | Umunonu | |
11. | Ibeagwa | Utazi | |
12. | Ije-Amaowelle | - | |
13. | Nbulunjodo | - | |
14. | Nchetanche | - | |
15. | Neke Odenigbo | - | |
16. | Nekeuno | - | |
17. | Ngwuomo | - | |
18. | Nkwubo | - | |
19. | Nokpa | - | |
20. | Obinagu | - | |
21. | Onuogba | - | |
22. | Onuohu | - |
Manazara
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "LG Election: Enugu East protest candidate imposition". Vanguard News. 2022-01-11. Retrieved 2022-02-01.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "List of Towns and Villages in Enugu East LGA". Nigeria Zip Codes (in Turanci). 2014-03-10. Retrieved 2022-02-28.