Enugu (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Enugu.

Enugu birni ne, da ke a jihar Enugu, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Enugu. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2005, jimilar mutane 653,436 (dubu dari shida da hamsin da uku da dari huɗu da talatin da shida). An gina birnin Enugu a shekara ta 1912.