Umuahia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Umuahia
Umuahia montage.jpg
birni
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninAbiya, Biafra Gyara
located in the administrative territorial entityAbiya Gyara
coordinate location5°32′0″N 7°29′0″E Gyara
local dialing code088 Gyara

Umuahia birni ne, da ke a jihar Abiya, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Abiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 359,230 (dubu dari uku da hamsin da tara da dari biyu da talatin). An gina birnin Umuahia kafin karni na sha tara bayan haifuwar Annabi Issa.