Enugu Rangers
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
| Ƙasa | Najeriya |
| Mulki | |
| Hedkwata | jahar Enugu |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1970 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Rangers International Football club wanda akafi sani da Enugu Rangers kungiya ce wanda ke buga gasar firimiya ta Najeriya. An kirkiri kungiyar Rangers a shekarar 1970. Rangers tana cikin tsofaffin kungiyoyi uku da suke buga gasar firimiya a kasar Najeriya, kuma su kadai ne wadanda basu taba fadawa gurbin gajiyayyu ba a gasar. Kungiyar Rangers tanada tarihi sosai a gasar kwallon kafa ta Afrika baki daya. [1]