Douala

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Douala.

Douala birni ne, da ke a ƙasar Kameru. Ita ce babban birnin yankin Littoral (da Hausanci: Gabar Teku). Douala tana da yawan jama'a 2,768,436, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Douala a ƙarshen karni na sha tara kafin haifuwan annabi Issa.