Awka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Awka
Awka city.jpg
birni
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninAnambra Gyara
located in the administrative territorial entityAnambra Gyara
coordinate location6°12′0″N 7°4′0″E Gyara
sun raba iyaka daNibo Gyara
Awka.

Awka (Harshen Igbo: Ọka) birni ne, da ke a jihar Anambra, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Anambra. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 301,657 (dubu dari uku da ɗaya da dari shida da hamsin da bakwai). An gina birnin Awka a karni na tara bayan haifuwar Annabi Issa.