Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu
Rayuwa
Haihuwa Zungeru, 4 Nuwamba, 1933
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Inyamurai
Harshen uwa Harshen Ibo
Mutuwa Landan, 26 Nuwamba, 2011
Makwanci Najeriya
Yanayin mutuwa  (cuta)
Yan'uwa
Mahaifi Louis Odumegwu Ojukwu
Abokiyar zama Bianca Odumegwu-Ojukwu
Karatu
Makaranta Epsom College (en) Fassara
Lincoln College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Aikin soja
Digiri lieutenant colonel (en) Fassara
Ya faɗaci Nigerian Civil War (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa National Party of Nigeria (en) Fassara

Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu An haife shi a 4 ga watan Nuwamban shekara ta 1933[1] – 26 November 2011[2]) Dan Siyasa, hafsan Sojan Nijeriya, kuma Dan Siyasan dayayi gwamna a yankin gabashin Nijeriya, dake Nijeriya a 1966, kuma Shugaban yankin Biafra datayi ikirarin ballewa daga Nijeriya tsakanin shekara ta 1967 zuwa 1970. Yakasance active a Siyasar Nijeriya daga shekarar 1983 zuwa 2011, yayin da yarasu yanada shekara 78.[3]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. cite web|url=http://tribune.com.ng/sat/index.php/news/5768-seast-govs-shun-ojukwus-birthday.html%7Ctitle=Ojukwu's birthday|deadurl=yes|archiveurl=https://web.archive.org/web/20111208184344/http://www.tribune.com.ng/sat/index.php/news/5768-seast-govs-shun-ojukwus-birthday.html%7Carchivedate=8 December 2011|df=dmy-all
  2. cite news|url=https://www.bbc.co.uk/news/world-middle-east-15905108%7Ctitle= Nigeria's ex-Biafra leader Chukwuemeka Ojukwu dies |work=BBC News | date=26 November 2011
  3. "Odumegwu-Ojukwu Dies At Age 78". Allafrica.com. 26 November 2011. Retrieved 22 May 2012.