Harshen Ibo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Yaren Ibo, Yare ne da mutanen kabilar Igbo da akafi sani da inyamurai a garuruwan hausawa suke amfani dashi, kasantuwar yawan da al'umman ibo kedashi ne yasa yaren ke daga cikin manyan yaruka uku a Najeriya, bayan Hausa da Yarbanci, ana samun masu amfani da harshen ibo a garuruwan kudu maso gabas da kudu maso kudanshin Najeriya.