Zungeru
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Neja | |||
Babban birnin | ||||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 149 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Zungeru Gari ne, da ke a jihar Neja, a Nijeriya. Tsohon babban birnin Arewacin Najeriya ne (daga shekarar 1902 zuwa shekarar 1916; Kaduna babban birni ne daga shekarar 1916). Nnamdi Azikiwe (1904-1996), Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu (1933-2011) da David Mark (1948-), an haife su a garin Zungeru. Zungeru kuma ƙaramar hukumace dake a jihar Neja wanda har makarantar kimiyya da fasaha ke akwai Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Neja