Nnamdi Azikiwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nnamdi Azikiwe
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
sunaNnamdi Gyara
lokacin haihuwa16 Nuwamba, 1904 Gyara
wurin haihuwaZungeru Gyara
lokacin mutuwa11 Mayu 1996 Gyara
wurin mutuwaNsukka Gyara
mata/mijiFlora Azikiwe Gyara
harsunaTuranci Gyara
sana'aɗan siyasa Gyara
muƙamin da ya riƙeshugaban ƙasar Najeriya, President of the Senate of Nigeria, Member of the Privy Council of the United Kingdom, Governor-General of Nigeria Gyara
makarantaHoward University, Columbia University, University of Pennsylvania, Lincoln University Gyara
honorific suffixPrivy Council of the United Kingdom Gyara
jam'iyyaNational Council of Nigeria and the Cameroons Gyara
wanda ya biyo bayanshiJohnson Aguiyi-Ironsi Gyara
addiniKiristanci Gyara
Library of Congress ClassificationDT515.83.A98 Gyara

Nnamdi Azikiwe ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1904 a garin Zungeru, dake Arewacin Najeriya; ya mutu a shekara ta 1996. Nnamdi Azikiwe shugaban kasar Najeriya ne daga Oktoba 1963 zuwa Janairu 1966 (bayan sarauniyar Ingila Elizabeth na biyu - kafin Johnson Aguiyi-Ironsi).