Shugaban Nijeriya
![]() | |
---|---|
public office (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
President of the Republic (en) ![]() |
Bangare na | Majalisun Najeriya |
Farawa | 1 Oktoba 1963 |
Sunan hukuma | President of the Federal Republic of Nigeria |
Officeholder (en) ![]() | Muhammadu Buhari da Muhammadu Buhari |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) ![]() | Najeriya |
Substitute/deputy/replacement of office/officeholder (en) ![]() | mataimakin shugaban ƙasar Najeriya |
Wurin zama na hukuma | Aso Rock Villa |
Appointed by (en) ![]() |
elections in Nigeria (en) ![]() |
Shafin yanar gizo | statehouse.gov.ng |
Yadda ake kira mace | presidenta de Nigeria, prezidentka Nigérie da נשיאת ניגריה |
Shugaban Tarayyar Nijeriya shi ne shugaban ƙasa kuma shugaban majalisar zartaswa na Nijeriya. Shugaban Najeriya kuma shi ne Babban shugaba mai-iko na Hukumomin tsaron Najeriya. Ana zaben Shugaban ne a duk bayan zaben gama-gari, wanda ke gudana bayan shekaru hudu. Shugaban kasa a Nijeriya na farko shi ne Nnamdi Azikiwe, wanda ya kama aiki daga daya ga watan October, shekara ta 1963. Shugaban kasa na yanzu mai ci shi ne, Muhammadu Buhari kuma ya kama aiki ne daga watan Mayu 29, shekara ta 2015, a matsayin shugaba na 15 a Tarayyar Nijeriya. Daga watan Satumba na shekara ta 2018, shugabannin Nijeriya da dama sun ce Muhammadu Buhari ya rasu a wani asibiti da ke birnin Landon a watan Yuni shekara ta 2018, hakan ya janyo cece-kuce shin ko an canza Muhammadu Buhari ne da wani? Ko kuma dai wani mutum ne daga Sudan. Babu dai wasu kwararran hujjoji dake tabbatar da hakan.
Jerin shugabannin jihohin Najeriya