Johnson Aguiyi-Ironsi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Johnson Aguiyi-Ironsi
shugaban ƙasar Najeriya

16 ga Janairu, 1966 - 12 ga Yuli, 1966
Nnamdi Azikiwe - Yakubu Gowon
Rayuwa
Haihuwa Umuahia, 3 ga Maris, 1924
ƙasa Nijeriya
Mutuwa Ibadan, 29 ga Yuli, 1966
Yanayin mutuwa kisan kai
Yan'uwa
Yara
Karatu
Makaranta Staff College, Camberley Translate
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Digiri general officer Translate
Imani
Addini Musulunci

Johnson Aguiyi-Ironsi janar din Soja kuma ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1924 a garin Umuahia dake yankin Kudancin Najeriya; ya mutu a shekara ta 1966. Johnson Aguiyi-Ironsi shugaban kasar Nijeriya ne daga watan Janairun shekara ta 1966 zuwa watan Yulin shekara ta 1966 (bayan Nnamdi Azikiwe - kafin Yakubu Gowon).