Jay-Jay Okocha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jay-Jay Okocha a shekara ta 2017.

Jay-Jay Okocha (an haife shi a shekara ta 1973) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1993 zuwa shekarar 2006.