Paris Saint-Germain

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paris Saint-Germain
Bayanai
Suna a hukumance
Paris Saint-Germain Football Club
Iri association football club (en) Fassara
Masana'anta Q112166181 Fassara
Ƙasa Faransa
Mulki
Shugaba Nasser Al-Khelaifi (en) Fassara
Hedkwata Faris
Subdivisions
Tsari a hukumance Société anonyme sportive professionnelle (en) Fassara da public limited company with a board of directors (n.o.s.) (en) Fassara
Mamallaki Qatar Sports Investments (en) Fassara
Sponsor (en) Fassara Accor (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 12 ga Augusta, 1970
Wanda ya samar
Wanda yake bi Stade Saint-Germain (en) Fassara

psg.fr


Motar bas mallakar kungiyar
dan wasan kwalon kafa

Paris Saint-Germain Football Club, {lafazi-faransanci|paʁi sɛ̃ ʒɛʁmɛ̃}, Anfi sanin su da Paris Saint-Germain, Paris SG, ko PSG,ta kasan, ce kulub din kwararrun kwallon kafa ce dake a birnin Paris na kasar Faransa. An kuma kafa kulub din a shekarar 1970, kulub ta kasan ce tana sa kaya masu launin ja da shudi, ne.PSG na buga wasan gida a filin ta mai daukan adadin mutane, 47,929 wato Parc des Princes dake 16th arrondissement na Paris tun daga shekarar 1974.[1][2] Kulub din na buga The club plays in the babban rukuni na kwallon kafar faransa, Lig 1.[3]

Paris, Saint-Germain ta mayar da kanta babbar Kulub a Faransa, kuma daya daga cikin manyan kulub a cikin gasar kwallon kafa a Turai na wannan lokaci. PSG, ta lashe adadin kyautuka guda 38, haka yasa ta zama Kulub din data fi samun nasara a kasar faransa da adadin yawan data samu.[3][4] PSG kuma ita kadai ne Kulub a Lig 1 wanda bata taba zuwa riligeshan ba,[5] kuma kulub din data fi kowace Kulub adadin yawan kakannin wasa ajere a babban mataki tayi wasa a kaka 45 na Lig 1 tun daga shekara ta 1974),[6] tana daya daga cikin kulub din Faransa biyu da suka taba lashe Manyan gasar Turai,[7] kuma kulub mafi shahara a Faransa, tana daga cikin kulub din dake da yawan mabiya a duniya.[8]

A gida (Faransa), PSG ta lashe gasar Lig 1 guda bakwai, da tarihin lashe guda goma sha biyu Coupe de France, da tarihin lashe Coupe de la Ligue guda takwas, da tarihin da wasu na lashe Trophée des Champions guda takwas. PSG kuma ta lashe Lig 2 daya. A kwallon kafar nahiyar Turai, ta lashe UEFA Cup Winners' Cup daya da kuma UEFA Intertoto Cup shima daya.[4] PSG nada dogon hamayya da Olympique de Marseille. Wanda wasa tsakaninsu shine babban gasar dake da kalubale, ana masa lakabi da Le Classique.[9]

Qatar Sports Investments (QSi) sune masu kulubin din tun daga shekarar 2011 (a wancan lokaci sunan su Qatar Investment Authority).[10] Suna mallakar kulubin din, sai Paris SG tazama mafi tsadar kulubi a Faransa kuma daya daga cikin mafi tsada a duniya.[11] PSG itace na bakwai cikin kulubi masu yawan kudin shiga a duniya da adadin kudin da suke samu a shekara da ya kai €486.2m,[12] kuma sune na 11 cikin kulubi masu tsada a duniya, da Kumar kudin da ya kai €825m.[13] A watan February a shekara ta 2019, Kwallon Kafar Faransa suka sanya Paris SG amatsayin na bakwai cikin manyan kulubin dake duniya.[14].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Parc des Princes". PSG.fr. Archived from the original on 19 August 2017. Retrieved 19 July 2017. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  2. "Paris Saint-Germain FC". UEFA.com. 19 June 2013. Archived from the original on 3 September 2014. Retrieved 18 June 2014. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  3. 3.0 3.1 "Histoire". PSG.fr. Archived from the original on 19 August 2017. Retrieved 17 July 2017. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  4. 4.0 4.1 "Paris S-G: Histoire du club dans chaque compétition". Footballdatabase.eu. Retrieved 2 March 2017.
  5. "Which European football clubs have never been relegated?". The Guardian. 2 June 2015. Archived from the original on 2 February 2017. Retrieved 24 January 2017. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  6. "PSG, 45 saisons consécutives et nouveau record en Ligue 1". Histoire du #PSG. 11 August 2018. Retrieved 11 August 2018.
  7. "Paris city guide". UEFA.com. Archived from the original on 9 July 2016. Retrieved 4 July 2016. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  8. "France's passion play". FIFA.com. Archived from the original on 22 April 2014. Retrieved 25 February 2013. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  9. "Le Qatar sans limite". Le Parisien. 7 March 2012. Archived from the original on 6 December 2016. Retrieved 7 March 2012. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  10. "Paris Saint-Germain, having conquered France, are still working on Qatar". The National. 30 December 2015. Archived from the original on 18 April 2017. Retrieved 17 April 2017. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  11. "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. Archived from the original on 22 May 2018. Retrieved 23 January 2018. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  12. Ozanian, Mike. "The World's Most Valuable Soccer Teams 2018". Forbes. Retrieved 2018-06-12.
  13. "FF révèle son top 30 des plus grands clubs du monde, avec le Real Madrid en première position". France Football. 11 February 2019. Retrieved 11 February 2019.

.

.