Jump to content

Parc des Princes

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Parc des Princes
Multi-purpose stadium (en) Fassara
Bayanai
Farawa8 ga Yuli, 1967
Amfanimusic venue (en) Fassara, association football venue (en) Fassara da rugby union venue (en) Fassara
Suna a harshen gidaStade du Parc des Princes
Wasaƙwallon ƙafa da rugby union (en) Fassara
ƘasaFaransa
Located on street (en) Fassararue du Commandant-Guilbaud (mul) Fassara
Mamallakimunicipality of Paris (en) Fassara
Surface played on (en) FassaraDesso GrassMaster (en) Fassara
Ma'aikaciParis Saint-Germain
Manufacturer (en) FassaraBouygues Construction (en) Fassara
Zanen giniRoger Taillibert (mul) Fassara da Siavash Teimouri (en) Fassara
Date of official opening (en) Fassara25 Mayu 1972
Occupant (en) FassaraParis Saint-Germain
Has facility (en) Fassarafootball pitch (mul) Fassara, room for cardiotraining (en) Fassara da room for cardiotraining (en) Fassara
Street address (en) Fassara24, rue du Commandant Guilbaud, F-75016 Paris
Shafin yanar gizoparis.fr…
Rukunin da yake dangantaCategory:Live albums recorded at Parc des Princes (en) Fassara
UEFA stadium category (en) FassaraUEFA stadium category 4 (en) Fassara
Category for the interior of the item (en) FassaraCategory:Interior of Parc des Princes (en) Fassara
Wuri
Map
 48°50′29″N 2°15′11″E / 48.84145°N 2.25305°E / 48.84145; 2.25305
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Administrative territorial entity of France (en) Fassarametropolitan France (en) Fassara
Region of France (en) FassaraÎle-de-France (en) Fassara
Public institution of intermunicipal cooperation with own taxation (en) FassaraGrand Paris (en) Fassara
Commune of France (en) FassaraFaris
Municipal arrondissement of France (en) Fassara16th arrondissement of Paris (en) Fassara
Filin wasan Kulub din PSG wato Parc des Princes, an kallo daga sama

Parc des Princes (fassara turanci "Princes’ Park") filin wasan kwallon kafa ne dake a birnin Paris, ƙasar Faransa.[1] Mazauninta na nan ne a kudu maso yamma na babban birnin Faransa,[2] acikin 16th arrondissement na Paris, cikin Stade Jean-Bouin (rugby venue) kuma a tsakanin hanyar Stade Roland Garros (tennis venue).[1]

Filin wasan, dake da adadin na Adadin mazauni guda dubu arba’in da bakwai da dari tara da ishirin da tara 47,929 na yan'kallo,[3] itace filin wasan gida na Paris Saint-Germain tun daga shekarar alif dubu daya da dari tara da saba’in da hudu 1974. Kafin bude Stade de France a shekarar alif dubu daya da dari tara da casa’in da takwas 1998, kuma nan ne wurin wasan kungiyar football da rugby union.[4] filin Parc des Princes na zagaye ne da kusurwa hudu na mazauna da akafi sani da Présidentielle Francis Borelli, Auteuil, Paris da Boulogne Stands.[5] Mai zane Roger Taillibert & Siavash Teimouri suka tsara ginin fili, yanayin filin Parc des Princes na yanzu an bude shi ne a ranar hudu 4 ga watan June shekarar alif dubu daya da dari tara da saba’in da biyu 1972,[6] akan kimanin kidi 80–150 million francs.[7] filin shine na uku da aka gina a yankin, an bude na farkon a shekarar alif dubu daya da dari takwas da casa’in da bakwai 1897 da na biyun a shekarar alif dubu daya da dari tara da talatin da biyu 1932.[2]

PSG ta kafa tarihin samun yawan masu kwallo a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da uku 1983, da yawansu yakai dubu arba’in da tara da dari biyar da saba’in da biyar 49,575 wanda suka kalli nasarar da kulub din ta samu na 2–0 akan Waterschei a UEFA Cup Winners' Cup quarter-finals.[8] Har wayau, French national rugby team yafi samun yawan masu kallo. A sanda ta doke Wales 31–12 a gasar 1989 Five Nations Championship a gaban masu kallo dubu hamsin da dari uku da saba’in 50,370.[9]

  1. 1 2 "PARC DES PRINCES". Paris2024. Archived from the original on 15 August 2016. Retrieved 7 July 2016.
  2. 1 2 "Parc des Princes". UEFA.com. Archived from the original on 3 July 2016. Retrieved 7 July 2016.
  3. ↑ "Parc des Princes". PSG.fr. Archived from the original on 19 August 2017. Retrieved 19 July 2017.
  4. ↑ "The lowdown on the Parc des Princes". Real Madrid CF. 21 October 2015. Retrieved 7 July 2016.
  5. ↑ "Plan du Parc". PSG.fr. Retrieved 2 March 2017.
  6. ↑ "PSG firmly in the pantheon". FIFA.com. 17 October 2008. Archived from the original on 5 October 2015. Retrieved 7 July 2016.
  7. ↑ "Le Parc des Princes". Info PSG. Archived from the original on 21 August 2016. Retrieved 7 July 2016.
  8. ↑ "PSG-OM, record d'affluence au Parc des Princes en L1". Paris.canal-historique. 24 October 2016. Retrieved 23 November 2016.
  9. ↑ "Parc des Princes Paris". Stadium and Attendances. Retrieved 7 July 2016.