Alex Iwobi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Alex Iwobi
Alex Iwobi 2019.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Alexander Chuka Iwobi
Haihuwa Lagos, 3 Mayu 1996 (25 shekaru)
ƙasa Najeriya
Yan'uwa
Yan'uwa
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of England.svg  England national under-16 association football team (en) Fassara2011-201271
Flag of England.svg  England national under-17 association football team (en) Fassara2013-201330
Flag of England.svg  England national under-18 association football team (en) Fassara2013-201310
Flag of Nigeria.svg  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2015-36
Arsenal FC logo simplified.png  Arsenal FC1 ga Yuli, 2015-8 ga Augusta, 201914815
Everton F.C. (en) Fassara8 ga Augusta, 2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa playmaker (en) Fassara
Lamban wasa 17
Nauyi 75 kg
Tsayi 180 cm
Ayyanawa daga

Alex Iwobi (an haife shi a ranar uku (3) ga watan maris shekara ta 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan ƙasar Nijeriya. Wanda ya fara buga wasa a kungiyar ƙwallon kafa na Arsenal. Wanda yake buga wasa ma kungiyar kwallon kafa na kasar ingila wato kullob din Everton FC a yanzu.

HOTO