Arsenal FC
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Arsenal Football Club, Dial Square, Royal Arsenal F.C., Woolwich Arsenal da The Arsenal |
Iri |
association football club (en) ![]() |
Ƙasa | Birtaniya |
Laƙabi | The Gunners |
Mulki | |
Shugaba |
Chips Keswick (en) ![]() |
Hedkwata | Landan |
Mamallaki |
Kroenke Sports & Entertainment (en) ![]() |
Sponsor (en) ![]() | Emirates |
Mamallaki na |
|
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1886 |
Wanda ya samar |
David Danskin (en) ![]() |
Awards received | |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Arsenal Football Club kulob din kwararrun yan kwallon kafa ne dake zaune a Islington, London, England, suna buga gasar Premier League, babban gasan kwallo na English. Tayi nasaran lashe kofi 13 na League, da 13 kofin FA fiye da ko wacce kungiya, two League Cups, the League Centenary Trophy, 15 FA Community Shields,da UEFA Cup Winners' Cup guda 1 sannan da Inter-Cities Fairs Cup shima guda 1.Arsenal na da hamayya sosai tsakanin ta da kulub makwabtan ta dake a birnin London,kamar Chelsea F.C., Tottenham FC,da Fulham United.
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
.