Arsenal F.C.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Arsenal Football Club, Dial Square, Royal Arsenal F.C., Woolwich Arsenal da The Arsenal |
Iri |
association football club (en) ![]() |
Ƙasa | Birtaniya |
Laƙabi | The Gunners |
Mulki | |
Shugaba |
Stan Kroenke (en) ![]() |
Hedkwata | Landan |
Mamallaki |
Kroenke Sports & Entertainment (en) ![]() |
Sponsor (en) ![]() | Emirates |
Mamallaki na |
|
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1886 |
Wanda ya samar |
David Danskin (en) ![]() |
Awards received | |
![]() ![]() ![]() ![]() |
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |






Kulub din kwallon kafa na Arsenal kulob din kwararrun yan kwallon kafa ne dake zaune a Islington, Landan, Ingila, suna buga gasar firimiya League, babban gasar kwallo na Turawa. Ta yi nasarar lashe kofi 13 na gasar, da 14 kofin 'FA' fiye da ko wacce kungiya, kufona biyu na gasar, gasar na shekaru dari, 15 FA Community Shields, da wanda suka ci gasar kofin UEFA guda 1, sannan da kaduwar baje koli shi ma guda 1. Arsenal na da hamayya sosai tsakanin ta da kulub makwabtan ta dake a birnin Landan, kamar Chelsea F.C. da Tottenham FC da Fulham United.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
.