Kofin kwallon kafar duniya ta 2018

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kofin kwallon kafar duniya ta 2018
Luzhniki Stadium1.jpg
sports season
sports season of league or competitionFIFA World Cup Gyara
ƙasaRasha Gyara
wasaƙwallon ƙafa Gyara
edition number21 Gyara
start time14 ga Yuni, 2018 Gyara
end time15 ga Yuli, 2018 Gyara
organizerFIFA Gyara
mascotzabivaka Gyara
winnerFrance national football team Gyara
final event2018 FIFA World Cup Final Gyara
official websitehttps://www.fifa.com/worldcup/archive/russia2018/ Gyara
hashtagWorldCupRussia2018 Gyara
Filin wasan Lujniki, a Moscow.

Gasar kofin kwallon kafa ta duniya ta 2018, ko da Turanci 2018 FIFA World Cup shine gasar cin kofin duniya karo na 21 na maza da za'a yi a kasar Rasha da zai gudana a daga ranar 16 ga watan Yuni zuwa 15 ga watan Yuli na shekara 2018.

Wannan shine karon farko da wata kasa daga yankin Turai zata karbi bakuncin gasar tun bayan Gasar kofin duniya ta 2006 data gudana a Jamani. Gasar ce karin farko da zata gudana a yankin gabashin turai kuma karo na 11 a nahiyar Turai. Dukkannin filayen da za'a gudanar da wasannin filayene dake a cikin kasar Rasha.

Gasar ta kunshi kungiyoyin yan wasan kasashe 32. Za'a buga gasar ne filayen wasa 12 a cikin birane 11 na kasar ta Rasha yayin da a ranar 15 ga watan Yuli za'a buga wasan karshe a filin wasa na Luzhniki Stadium dake birnin Mosko na kasar ta Rasha.

Kasar da tayi nasara a gasar itace zata karbi bakuncin gasar FIFA Confederations ta shekarar 2021.

Kungiyaoyin da suke cikin jerin masu halartar gasar[gyara sashe | Gyara masomin]

(Afirka)

(Amurika ta Kudu)

(Amurka ta Tsakiya)

(Asiya)

(Turai).

Kungiyoyin da suka samu nasara[gyara sashe | Gyara masomin]

Kungiyar da ta dauki kofi[gyara sashe | Gyara masomin]

tsayuwar yan wasa a karawar karshe ta gasar Kofin duniya ta 2018 tsakanin Faransa da Kuroshiya

.

Kungiyar kwallon kafa ta kasar Faransa ce ta dauki Kofin, inda ta kayar da abokiyar burmin ta wadda tazo ta biyu wato kungiyar kwallon kafa ta kasar Kuroshiya da ci 4-2.

Kungiyar da yazo ta biyu[gyara sashe | Gyara masomin]

Kungiyar kwallon kafa ta kasar Kroatia ce tazo ta biyu a gasar a karon karshe tsakanin ta da kungiyar kwallon kafa ta kasar Faransa yayin da tayi rashin nasara da ci 4-2.

Kungiyar da tazo ta uku[gyara sashe | Gyara masomin]

Ranar 14 ga watan Yuli 2018, aka buga gasar neman na biyu tsakanin kungiyoyin kasashen Denmark da Ingila inda wasan ya tsahi kungiyar kwallon kafa ta kasar Denmak ta samu nasara da ci 2-0.

tsayiwar yan wasa na ko wacce kungiya a gasar neman na uku tsakanin Ingila da Denmark

Kenan kungiyar kwallon kafa ta kasar Denmark ce ta zo ta uku a gasar kofin duniya na karo na 21 a kasar Rasha.