Panama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
República de Panama
Jamhuriyar Panama (ha)
Flag of Panama.svg Coat of arms of Panama.svg
motto: "Pro Mundi Beneficio"

"For the Benefit of the World"

Panama (orthographic projection).svg

Panama ƙasa ce dake a nahiyar Amurka a inda ake kira da Tsakiyar nahiyar Amurka. Babban birnin ta itace Birnin Panama wanda birnin na daya daga cikin mafi yawan alumma a kasar, da yawan mutane da suka fi miliyan hudu (4,000,000). Shugaban kasar shine Juan Carlos Varela.