Panama (birni)
Appearance
| Panamá (es) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Panama | ||||
| Province of Panama (en) | Panamá Province (en) | ||||
| District of Panama (en) | Panamá District (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 1,540,000 (2026) | ||||
| • Yawan mutane | 5,600 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Yaren Sifen | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Central Panama (en) | ||||
| Yawan fili | 275 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Pacific Ocean da Panama Canal (en) | ||||
| Altitude (en) | 20 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Wanda ya samar |
Pedro Arias Dávila (mul) | ||||
| Ƙirƙira | 25 ga Augusta, 1519 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Gwamna |
Mayer Mizrachi (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 0801 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−05:00 (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 507 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | mupa.gob.pa | ||||
|
| |||||



Panama (lafazi: /panama/) birni ne, da ke a ƙasar Panama. Shi ne babban birnin ƙasar Panama. Panama ta na da yawan jama'a kimanin mutane 880 691, bisa ga jimillar ƙidayar da akayi a shekarar 2010[ana buƙatar hujja]. An gina birnin Panama a shekara ta 1519.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Gadar Amurka, a ƙofar Pacific zuwa Canal Panama
- Wurin shakatawa na Santa Ana, Panama
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
