Ahmed Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ahmed Musa
Ahmed Musa 20180625.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
sunaAhmed Gyara
sunan dangiMusa Gyara
lokacin haihuwa14 Oktoba 1992 Gyara
wurin haihuwaJos Gyara
sana'aassociation football player Gyara
matsayin daya buga/kware a ƙungiyamidfielder, winger, forward Gyara
leaguePremier League Gyara
addiniMusulunci Gyara
wasaƙwallon ƙafa Gyara
sport number18 Gyara
participant of2014 FIFA World Cup, 2013 Africa Cup of Nations, Kofin kwallon kafar duniya ta 2018 Gyara

Ahmed Musa (an haife shi a ran sha huɗu ga Oktoba a shekara ta 1992), shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne yana buga wa ƙasarsa Nijeriya, da kuma buga wa kungiyoyin daban-daban wasa, Ahmed Musa ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars daga shekara 2009 zuwa 2010, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Venlo (Holand) daga shekara 2010 zuwa 2012, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Moscow (Rash) daga shekara 2012 zuwa 2016, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Leicester City (Ingila) daga shekara 2016.