Tanja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tanja
Tangier - 44699733295.jpg
birni, babban birni
farawa5. century BCE Gyara
native label‫Tanja طنجة, ⵟⴰⵏⵊⴰ Gyara
demonymTangéroise, Tangérois Gyara
ƙasaMoroko Gyara
babban birninTangier-Tetouan, Tangier-Assilah Prefecture, Tangier International Zone, Tanger-Tétouan-Al Hoceïma Gyara
located in the administrative territorial entityTanger-Tétouan-Al Hoceïma Gyara
coordinate location35°47′5″N 5°48′45″W Gyara
located in time zoneUTC±00:00 Gyara
owner ofGrand Stade de Tanger Gyara
language usedMaghrebi Arabic, Ghomara Gyara
category for mapsCategory:Maps of Tangier Gyara
Tanja.

Tanja (da Larabci: طنجة, da Faransanci: Tanger) birni ne, da ke a lardin Tanger-Tétouan-Al Hoceïma, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Tanger-Tétouan-Al Hoceïma. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 947 952 a Tanja. An gina birnin Tanja a karni na huɗu bayan haifuwan Annabi Isa.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.