John Obi Mikel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
John Obi Mikel
Джон Оби Микел.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
sunaJohn Gyara
lokacin haihuwa22 ga Afirilu, 1987 Gyara
wurin haihuwaJos Gyara
sana'aassociation football player Gyara
matsayin daya buga/kware a ƙungiyamidfielder Gyara
leaguePremier League Gyara
wasaƙwallon ƙafa Gyara
sport number12 Gyara

John Obi Mikel (an haife shi ran ashirin da biyu ga Afrilu a shekara ta 1987), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

John Obi Mikel ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Plateau United daga shekara 2002 zuwa 2004, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lyn (Norway) daga shekara 2004 zuwa 2006, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea (Ingila) daga shekara 2006 zuwa 2017, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tianjin (Sin) daga shekara 2017.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.